Shows / Bakonmu a Yau

Bakonmu a Yau
A kullum mukan gayyaci masana a fannoni daban daban domin tattauna wasu muhimman al'amurra da suka shafi kanun labarai a duniya. wani lokacin kuma wasu manyan jami'an gwamnati da masu fada aji sukan kawo muna ziyara domin tattauna batutuwan da suka shafi matsalolin da suka shafe su ko kuma ci gaban kasa.
The show, from its episodes
No episode notes yet. Recurring topics, people and starter picks will appear when notes are available.
Typical episode length
3m · median of 105 episodes with a known length
Solo / guest format
Unknown — existing notes name people mentioned, but do not identify hosts or guests.
Recurring topics
No recurring topics established yet.
Recurring people
No recurring people established yet.
Start here
No starter picks yet — no published episodes with audio and a recorded notes hook.
Episodes
Bakonmu a YauTattaunawa da Dr Kabiru Adamu kan tashe tashen hankula a lokutan zaɓe
Ƙwamitin zaman lafiya na Janar Abdussalmi Abubakar ya ce a cikin makwanni 10 da suka gabata, an samu tashe tashen hankiula da ke da nasaba da zaɓe 109 wajen…
Bakonmu a YauNijar ta gayyaci wakilin EU a ƙasar kan zargin yi mata katsa landan
An shiga takun-saƙa tsakanin gwamnatin mulkin sojin Nijar da ƙungiyar Tarayya Turai EU a gefe guda da kuma Aljeriya a ɗaya gefen tun bayan wasu kalamai da…
Bakonmu a YauTattaunawa da Zainab Muhammad kan nasarar Flamingos ta lashe kofin duniya
A Najeriya ana ci gaba da yabawa tawagar ƴan wasan Flamingos ta mata ƴan ƙasa da shekaru 17 da suka kafa tarihin zama tawaga ta farko da ta lashe kofin duniya…
Bakonmu a YauAlhaji Sa’adu Gulma shugaban ƴan Arewa mazauna Kudancin Najeriya ƴan jam’iyyar APC
Yayin da ƴan siyasa suka fantsama gadan-gadan domin yaƙin neman zaɓe a Najeriya, kusan dukannin jam’iyyu na ci gaba da zawarcin ƴan asalin Arewacin ƙasar da ke…
Bakonmu a YauIsa Sanusi kan yadda Amnesty ke tir da kaiwa ƴan adawa hare-hare a Najeriya
Ƙungiyar Amnesty International ta bayyana matuƙar damuwa game da hare haren da ake kai wa ƴan adawa a Najeriya, musamman ganin abinda ya faru a jihar Kebbi…
Bakonmu a YauFarfesa Adam Muhd Abubakar taron shekara-shekara na kasuwar hannayen jari a Najeriya
Yau ake ƙarƙare taron masu ruwa da tsaki kan hada-hadar kasuwar hannayen jari a Najeriya, wanda ya saba gudana a duk shekara. Taron na bana da ke gudana a…
Bakonmu a YauTattauna wa da Jawad Ango kan yadda zaɓen tsakiyar wa'adi ya gudana a Amurka
Jam’iyyar Democrat ta samu rinjaye a dukkanin majalisun wakilai da Dattijan Amurka yayin zaɓen tsakiyar wa’adin da ƙasar ta gudanar a jiya Talata, inda…
Bakonmu a YauShu'aibu Sharafaddeen akan zaɓen tsakiyar wa'adi na Amurka
A wannan Talatar Amurkawa ke kaɗa kuri’a a zaɓen Tsakiyar Wa’adi wanda sakamakonsa ka iya sauya alƙibilar jagorancin majalisar dattawa da ta wakilai da a yanzu…
Bakonmu a YauHamisu Shira akan fitar da jerin sunayen waɗanda suka cancanci kaɗa ƙuri'a
Shugaban Hukumar Zaɓen Najeriya Farfesa Joash Amupitan, ya ce sai a ranar 15 ga watan Dsiamba mai zuwa ne hukumar za ta fitar da jerin sunayen waɗanda suka…
Bakonmu a YauINEC ta maido da sunayen wasu daga cikin ƴan takarar da ta cire daga zaɓen 2027
Hukumar zaɓen Najeriya ta mayar da sunayen wasu ƴan takarar gwamna da kujerun majalisu da ta cire daga zaɓen 2027. Matakin ya biyo bayan nazari a kan ƙorafe…
Bakonmu a YauDr Umar Kwairanga kan kammala sayar da hannayen jarin matatar Dangote
Katafaren kamfanin Aliko Dangote ya sanar da cewar masu zuba jari daga ƙasashe 120 ne suka sayi hannayen jarin matatar sa da ke Lagos, wadda ta samu riɓi uku…
Bakonmu a YauTattaunawa da Barr Abdullahi Jalo kan gano musabbabin mutuwar masu haƙar ma'adinai a Neja
Kwamitin binciken da gwamnatin Najeriya ta kafa domin gano dalilan da suka yi sanadiyyar mutuwar mahaƙan zinare 33 a komar hukumar tsaron Civil defence a…
Bakonmu a YauAminu Halilu kan kyautar Ballon d’Or ta shekarar 2026 da Kane ya lashe
Kyaftin ɗin tawagar kwallon ƙafar Ingila Harry Kane ya lashe kyautar gwarzon ɗan wasa ta Ballon d’Or, inda ya zama ɗan wasan ƙasar na farko cikin shekaru 25 da…
Bakonmu a YauIbrahim Salissou kan tura sojojin Aljeriya zuwa Nijar da za a yi
Majalisun dokokin Aljeriya, sun bai wa gwamnati damar tura sojojin ƙasar zuwa Jamhuriyar Nijar, kwanaki uku bayan da ministocin ƙasashen biyu suka rattaba…
Bakonmu a YauFarfesa Tukur AbdulƘadir kan fargabar rikici gabanin zaɓen Najeriya a 2027
Yayin da Jam'iyyun siyasa suka ƙaddamar da yaƙin neman zaɓensu a sassan ƙasar gabanin zaɓen shekara mai zuwa, rahotanni na bayyana fargabar da ake da ita na…
Bakonmu a YauProf Balarabe Sani Garko kan mai ɗauke da cutar Ebola da aka samu a Najeriya
Mazauna birnin Abuja da ke Najeriya sun shiga ruɗani sakamakon samun mai ɗauke da cutar Ebola da akeyi, wadda ta kai ga samun aƙalla mutane 44 da suka yi…
Bakonmu a YauTattaunawa da Pharmacist Ayuba Tanko kan hukunta masu samar da magungunan jabu
Ƙungiyar Jami'an kula da magunguna da PSN a Najeriya ta buƙaci gwamnatin ƙasar da ta tsaurara dokar hukunta kamfanoni da ɗaiɗaikun mutanen da ke sarrafa…
Bakonmu a YauDr Ladan Salihu kan tsaikon fidda ɗan takara ɗaya na adawa da zai kara da Tinubu
Yayin da lokacin gudanar da zaɓen shekara mai zuwa a Najeriya ke ci gaba da ƙaratowa, ga alama yunƙurin ƴan adawa na gabatar da ɗan takara guda domin tinkarar…
Bakonmu a YauAuwal Jibril kan shirin farfaɗo da kasuwanci tsaƙanin Najeriya da Faransa
Yanzu haka wata tawagar Najeriya da ta ƙunshi jami’an gwamnati da kuma ƴan kasuwa, tana gudanar da ziyara a Faransa inda ta tattauna da mahukuntan ƙasar kan…
Bakonmu a YauZa mu ƙona motoci 250 muddin ba a bamu makamanmu ba – Ƴan ta’adda
Wasu Ƴan ta'adda a Jihar Zamfara da ke Najeriya sun yi barazanar ƙona motoci 250 sakamakon harin da aka kai musu a Ƴankin Ɗansadau, inda aka kashe wasu daga…
Bakonmu a YauAlzubair Abubakar akan makomar ƴan takarar sunayensu ba su fito a kundin INEC ba
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta a Najeriya ta ɗauki matsaya ta ƙarshe game da makomar ƴan takarar da ke son a dama da su a zaɓukan gwamnoni a jihohinsu, inda ta…
Bakonmu a YauDr Kabiru Musa Ƴanɗaki kan shigar da ƴan adawa kwamitin yaƙin neman zaɓen Tinubu
Shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya sake yin kwaskwarima ga kwamitin yaƙin neman zaɓensa, inda a wannan karon aka shigar da wasu gwamnoni da kuma sanatoci…
Bakonmu a YauManiru Nakura kan sassauta haramcin shigo da wasu kayayyaki a Najeriya
A cikin shekaru uku da zuwanta kan karagar mulki, gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta soke wasu daga cikin tsauraran matakan hana shigar da kayayyaki daga ƙetare…
Bakonmu a YauTattaunawa da Emoud Issif kan janye shirin ƙara kuɗin man fetur a Nijar
Mahukuntan Jamhuriyar Nijar sun jingine batun ƙara farashin mai, bayan da a can da farko ministan makamashi ya ce gwamnati na kashe maƙudan kuɗaɗe wajen sayo…
Bakonmu a YauEngr Saad Abdullahi kan rashin sanya Arewa cikin aikin sabunta tashoshin jiragen ruwa a Najeriya
Yayin da gwamnatin Najeriya ta kaddamar da shirin sabunta tashoshin jiragen ruwan ƙasar domin inganta ayyukan su, wasu ƴan arewacin ƙasar na zargin cewar ba a…
Bakonmu a YauDr Abdulhakeem Garba kan cika shekaru 3 da faro yaƙin Gaza
Yau ake cika shekaru uku da harin da mayaƙan Hamas suka kai cikin Isra'ila, lokacin da ake gudanar da bukukuwan Yahudawa a ƙasar, lamarin da yayi sanadiyar…
Bakonmu a YauDaraktan Amnesty International kan yadda ake tsare ƴan adawa a Najeriya
Ƙungiyar Amnesty International ta bayyana damuwa game da yadda ake kama ƴan adawa ana tsarewa a jihar Borno dake Najeriya ba tare da aikata laifuffuka ba…
Bakonmu a YauKaftin Bakoji kan banbancin kudanci da arewacin Najeriya wajen tunkarar matsalar tsaro
Wata matsala da masana tsaro ke tsokaci a kai a Najeriya, shi ne yadda ake samun banbanci tsakanin jihohin Arewacin ƙasar da na kudanci wurin tunkarar…
Bakonmu a YauDakta Kabiru Musa kan yadda Tinubu ya ƙi tabo batun tsaro yayin jawabinsa na ranar ƴanci
A Najeriya ana cigaba da tataunawa tareda yin tsokaci a game da jawabin da shugaba Bola Tyinubu ya gabatar a ranar tunawa da samun yancin kai, wato 1 ga watan…
Bakonmu a YauYau Najeriya ke bikin cika sheakru 66 da samun 'yancin kai
A wannan rana ta 1 ga watan Oktoba Najeriya na bikin cika shekaru 66 da samun ƴancin kai, bayan share tsawon shekaru ƙarƙashin mulkin mallakar Turawan Ingila…
Bakonmu a YauKo janyewar dakarun Amurka sama da 4,000 a ƙasar Iraƙi nasara ce ga Iran?
Amurka ta sanar da shirin janye sojojinta daga sansanoninsu na ƙarshe a Iraƙi zuwa ranar Laraba, matakin da Iran da ƙawayenta ke ɗauka a matsayin wata nasara…
Bakonmu a YauTattaunawa da Malam Nazifi Alaramma kan shata iyakar Najeriya da Kamaru
Shugaban hukumar kula da iyakokin Najeriya Adamu Adaji, ya ce ƙasar na dab da kammala aikin shata iyakarta da Kamaru, bayan kwashe kusan shekaru 24 da kotun…
Bakonmu a YauTattaunawa da Rabi'u Kwankwaso kan iƙirarin Atiku na dawo da tallafin man fetur
A kwanakin baya ne tsohon shugaban Najeriya kuma ɗan takarar shugabancin ƙasar a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar ADC mai adawa, Atiku Abubakar ya sha alwashin maido…
Bakonmu a YauAmbasada Suleiman Ɗahiru akan taron Majalisar Ɗinkin Duniya
An shiga rana ta uku a ci gaba da gudanar da Babban Taron Zauren Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 81, wanda ke matsayin dama ga illahirn shugabannin ƙasashe don…
Bakonmu a YauAlhaji Shehu Ashaka kan yadda lamura ke tafiya bayan buga kugen siyasa
A Najeriya, yayin da jama’a ke ci gaba da kokawa dangane da rashin tsaro da kuma tsadar rayuwa, a nasu ɓangare kuwa ƴan siyasa waɗanda ke da alhakin tafiyar da…
Bakonmu a YauAissami Mahamadou kan dalilin Amurka na zuba jari a sashen Uranium ɗin Nijar
Ana ci gaba da ɗiga ayar tambaya a game da dalilan da suka sa Amurka ta amince ta bai wa kamfanin Global Atomic Corporation na ƙasar Canada dala million 414…
Bakonmu a YauƘungiyoyi sun yunƙura don tabbatar da adalci ga matasan da suka mutu a jihar Neja
A Najeriya, ƙungiyoyi masu zaman kansu sun yunƙuro domin tabbatar da cewa an gudanar da bincike tare da hukunta masu hannu wajen mutuwar matasa aƙalla 37…
Bakonmu a YauMuhd Ladan kan dakatar da samar da takardun kuɗin bai ɗaya da BRICS suka yi
Ƙasashe mambobin Ƙungiyar BRICS da suka gudanar da taronsu na shekarar bana a ranakun 12 da kuma 13 ga wannan wata na Satumba, sun yanke shawarar dakatar da…
Bakonmu a YauHamza Idris kan yadda ƴan Jarida a Najeriya da sassan Afrika ke fuskantar barazana
Ƙungiyar Editocin kafafen yaɗa Labaran Najeriya ta koka kan ƙaruwar yadda jami’an tsaro ke cin zarafi da kuma take hakkin da ‘Yan Jarida, matsalolin da ka iya…
Bakonmu a YauDr Kabiru Adamu kan ƙara yawan makaman da Najeriya ta sayo daga ƙetare
Wani rahoton hukumar ƙididdiga ta Najeriya NBS ya nuna cewar, yawan makaman da gwamnatin ƙasar ke sayowa daga ƙetare da zummar inganta tsaro a ƙasar ya ƙaru da…
Bakonmu a YauSouleyman Yahaya kan tasirin al'ummar Hausawa a ƙasar Togo
Hausawa a ƙasar Togo kamar dai a sauran ƙasashe, sun gudanar da bukukuwan ranar Hausa ta duniya, inda suka yi amfani da wannan damar don tattauna al’adu da…
Bakonmu a YauAlhaji Ibrahim Muhammad kan yadda shirin samar da ɗan takarar adawa ɗaya a Najeriya ya rushe
Hukumar Zaɓen Najeriya ta fitar da jerin sunayen mutane 18 da suka cancanci tsayawa takarar shugabancin ƙasar da mataimakansu, sai kuma wasu mutane dubu 4 da…
Bakonmu a YauAn naɗa sabon kwamandan da zai jagoranci yaƙi da ƙungiyoyin ta’addanci a Najeriya
A Najeriya an naɗa sabon kwamandan da zai jagoranci yaƙin da ake da ƙungiyoyin ta’addancin na ISWAP da Boko Haram a arewa maso gabashin ƙasar, lamarin da ke…
Bakonmu a YauKamilu Sani Fagge kan tsanantar rikici a Gabas ta tsakiya
Rikicin Gabas ta Tsakiya da ya tsananta tsakanin Amurka da Iran na cigaba da faɗaɗa, inda a ‘yan kwanakin nan ya kai ga sake tayar da rikicin Yemen tsakanin…
Bakonmu a YauHon Sama’ila Mohammed kan saida hannun jarin matatar man Dangote
A ranar Litinin da ta gabata, matatar man fetur ta Ɗangote ta dasa ɗambar shirinta na shiga kasuwar hada-hadar hannayen jari, waɗanda shugaban rukunin…
Bakonmu a YauTattaunawa da Datective Auwal Bala kan baiwa MOPOL damar yaƙi da ta'addanci
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta sanar da tsaurara matakan yaƙi da ta’addanci da ya addabi ƙasar ta hanyar shigar da ƴan sandan kwantar da tarzoma cikin aikin…
Bakonmu a YauDr Salissou Ibrahim Yahaya kan amincewa da yi wa taswirar duniya gyara
Majalisar Ɗinkin Ɗuniya ta amince da ƙudirin da ke bayar da damar yi wa taswirar duniya gyara, bayan da ƙasashen Afirka suka gabatar da ƙorafin cewa wadda ake…
Bakonmu a YauMartani kan iƙirarin shugaban Najeriya game da ciyar da arewacin ƙasar gaba fiye da kowanne yanki
A Najeriya iƙirarin da shugaba Bola Tinubu ya yi cewa yankin arewacin ƙasar ce ta fi cin gajiyar manufofinsa na sauye-sauyen tattalin arziƙi ya janyo suka daga…
Bakonmu a YauDr Ibrahim Modibbo kan tattaunawar samar da ɗan takara ɗaya da zai kara da Tinubu
Wakilan Jam’iyyun adawa a Najeriya sun gana a jiya Litinin, inda suka tattauna kan yiwuwar ƙulla yarjejeniyar haɗa ƙarfi wajen mara wa ɗan takara guda baya a…
Bakonmu a YauDr Kabiru Adamu kan boren sojoji a Jamhuriyar Nijar
Ƙura ta lafa a Yamai babban birnin Jamhuriyar Nijar bayan da wasu sojoji suka kai hari filin jirgin sama da fadar shugaban ƙasar, a wani bore da suka fara tun…
Bakonmu a YauMuhd Makiga kan maƙudan kuɗin fansar da ƴan ta'adda ke samu a Najeriya
A Najeriya masana da wasu ƴan ƙasar na ci gaba da ɗiga ayar tambaya kan rahoton cibiyar binciken tsaro ta SBM Intelligence, da ya nuna cewar ƴan ta’adda sun…
Bakonmu a YauIsa Sunusi kan yadda ƴan siyasa suka fara kalaman tinzira al'umma
Yayin da aka kada gangar siyasar Najeriya, ana zargin wasu ƴan siyasar da kalaman tinzira tashin hankali, abinda ke barazana ga zaman lafiyar jama'a. Bayan…
Bakonmu a YauFarfesa Yakubu Magaji Azare kan ranar Hausa ta duniya
Yau ake bikin shekara-shekara na ranar Hausa ta Duniya da aka saba gudanarwa a duk ranar 26 ga Agusta, tun bayan assasa shi a 2015, domin tunatar da…
Bakonmu a YauMalamShekarau kan yadda jam'iyyar APC ke shirin yin ganganci makamancin na PDP
Masana siyasar Najeriya na gargadin Jam'iyyar APC da ta ɗauki darasi daga PDP wadda bayan ta kwashe shekaru 16 a karagar mulki ƴan ƙasar suka juya mata baya, a…
Bakonmu a YauShugaban gwamnonin Tafkin Chadi ya ziyarci N'djamena kan tsaron yankin
Shugaban gwamnonin jihohin dake kewaye da Tafkin Chadi, Gwamnan Jihar Yobe Mai Mala Buni ya ziyarci Ndjamena domin ganawa da jami'an tsaro da kuma yan gudun…
Bakonmu a YauTattaunawa da Abdullahi Idris kan shirin fara yaƙin neman zaɓen 2027 a Najeriya
A wannan Laraba 19 ga watan Agusta ake ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen Najeriya a hukumance, gabanin zaɓen shekara mai zuwa. Ƙwana ɗaya gabani ƴan takarar neman…
Bakonmu a YauAna ci gaba da tattaunawa kan yarjejeniyar tsaro tsakanin Amurka da Najeriya
Yanzu haka Najeriya da Amurka na ci gaba da tattaunawa da kuma aiwatar da yarjejeniyar tsaron da suka amince da ita a tsakaninsu. Ko a makon jiya, mashawarcin…
Bakonmu a YauTattaunawa kan darusan aka koya daga zaɓen gwamnan Osun
A Najeriya, Gwamnan mai ci kuma ɗan takarar jam’iyyar Accord Ademola Adeleke ya lashe zaɓen jihar Osun da aka gudanar ranar Asabar da sama da kuri’u dubu 511…
Bakonmu a YauMuna iyaka ƙoƙarinmu wajen ganin an yi zaɓen Osun ba tare da matsala ba - INEC
A ranar Asabar 15 ga watan Agustan 2026 ake sa ran gudanar da zaɓen gwamnan jihar Osun, wanda tuni ya yi sanadin halaka mutane sama da 30 a lokacin yaƙin neman…
Bakonmu a YauFarfesa Muhammad Dukku kan gazawar jihohi wajen karɓar tallafin inganta Makarantu
Hukumar kula da ilimin Firamare a Najeriya ta roƙi gwamnonin ƙasar da su yiwa Alla su je su karɓi naira biliyan 332 waɗanda yanzu haka ke ajje a Banki, domin…