skinny.

Latest / Bakonmu a Yau

Nijar ta gayyaci wakilin EU a ƙasar kan zargin yi mata katsa landan

An shiga takun-saƙa tsakanin gwamnatin mulkin sojin Nijar da ƙungiyar Tarayya Turai EU a gefe guda da kuma Aljeriya a ɗaya gefen tun bayan wasu kalamai da babban jami’in diflomasiyyar ƙungiyar ya yi a kwanan baya inda ya bukaci Aljeriya ta fito ta yi mata karin haske dangane da dalilin jibge wani bangare na dakarunta a arewacin Jamhuriyar Nijar.

Shiga alamar sauti don sauraron cikakkiyar hirar da Intchinikar Alhasan masanin tsaro a jamhuriyar Nijar......

Log in to save or queue this episode.

The skinny

The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.