skinny.

Latest / Bakonmu a Yau

Dr Ibrahim Modibbo kan tattaunawar samar da ɗan takara ɗaya da zai kara da Tinubu

Wakilan Jam’iyyun adawa a Najeriya sun gana a jiya Litinin, inda suka tattauna kan yiwuwar ƙulla yarjejeniyar haɗa ƙarfi wajen mara wa ɗan takara guda baya a zaɓen shugabancin ƙasar da ke tafe a 2027. Wannan taro ya gudana ne a ƙarƙashin jagorancin G-100, ƙungiyar wasu fitattun ƴan Najeriya da ke ƙoƙarin haɗa gamayyar jam’iyyun adawa. Don jin ƙarin bayani kan abinda aka cimma, Nura Ado Suleiman ya tattauna da Dakta Ibrahim Modibbo ɗaya daga cikin shugabannin ƙungiyar ta G-100. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar tattaunawarsu...........

Log in to save or queue this episode.

The skinny

The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.