
Tattaunawa da Dr Kabiru Adamu kan tashe tashen hankula a lokutan zaɓe
Ƙwamitin zaman lafiya na Janar Abdussalmi Abubakar ya ce a cikin makwanni 10 da suka gabata, an samu tashe tashen hankiula da ke da nasaba da zaɓe 109 wajen gangamin siyasa, wanda ya haɗa da kai hare hare a kan magoya bayan wata jami'iyya.
Ƙwamitin ya ce matsalar ta fi ƙamari a jihohin Kaduna da Enugu da EDo da kuma Enugu abin da ke jefa fargaba a tsakanin jama;a.
Shiga lamar sauti don sauraron cikakkiyar hira da Dr Kabiru Adamu na Beacon Security, mai nazari a kan tahe tashen hankula.....
The skinny
The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.