
Ƙungiyoyi sun yunƙura don tabbatar da adalci ga matasan da suka mutu a jihar Neja
A Najeriya, ƙungiyoyi masu zaman kansu sun yunƙuro domin tabbatar da cewa an gudanar da bincike tare da hukunta masu hannu wajen mutuwar matasa aƙalla 37 lokacin da suke tsare a hannun jami’an tsaro n Civil Defense a jihar Neja da ke tsakiyar ƙasar, lamarin da ya yi matuƙar tayar da hankula.
Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Comrade Abubakar Abdullahi, shugaban ƙungiyar Human Freedom International, ɗaya daga cikin ƙungiyoyin da ke neman ƙwato wa waɗannan mutane haƙƙokinsu, wanda ya yi masa ƙarin bayani dangane da irin matakan da suke kan ɗauka.
The skinny
The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.