skinny.

Latest / Bakonmu a Yau

Tattauna wa da Jawad Ango kan yadda zaɓen tsakiyar wa'adi ya gudana a Amurka

Jam’iyyar Democrat ta samu rinjaye a dukkanin majalisun wakilai da Dattijan Amurka yayin zaɓen tsakiyar wa’adin da ƙasar ta gudanar a jiya Talata, inda sakamako ke nuna cewa ta samu kujeru 186 a majalisar wakilai yayinda Republican ta samu kujeru 114 ake kuma dakon sakamakon yankuna 7, can a majalisar dattawar kuma Democrat ɗin ta samu kujeru 52 Republican 40 wanda kuma dama bisa ƙa’ida kujeru 51 ake buƙata gabanin samun rinjaye a wani yanayi da ake dakon sakamakon yanki guda wato kujera 1 da walau ta zama ta ɓangaren adawar ko kuma ta jam’iyya mai mulki.

Wannan mataki kai tsaye na nuna cewa…

Log in to save or queue this episode.

The skinny

The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.