
Hamisu Shira akan fitar da jerin sunayen waɗanda suka cancanci kaɗa ƙuri'a
Shugaban Hukumar Zaɓen Najeriya Farfesa Joash Amupitan, ya ce sai a ranar 15 ga watan Dsiamba mai zuwa ne hukumar za ta fitar da jerin sunayen waɗanda suka cancanci kaɗa kuri’unsu a zaɓukan da za a yi cikin shekara mai zuwa.
Farfesa Amupitan wanda ke ganawa da manyan kwamishinonin hukumar ta INEC a birnin Port Hacourt da ke jihaer Rivers, ya tabbatar da cewa za a gudanar da dukannin zaɓukan a ranakun da aka tsara ba tare da wani sauyi ba.
Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Hon Hamisu Mu’azu Shira, tsohon shugaban kwamitin zaɓe a Majaisar Wakilan Najeriya, domin jin yadda yake kallon kamun…
The skinny
The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.