skinny.

Latest / Bakonmu a Yau

Shugaban gwamnonin Tafkin Chadi ya ziyarci N'djamena kan tsaron yankin

Shugaban gwamnonin jihohin dake kewaye da Tafkin Chadi, Gwamnan Jihar Yobe Mai Mala Buni ya ziyarci Ndjamena domin ganawa da jami'an tsaro da kuma yan gudun hijirar da suka makale a can, wanda shi ne irin sa na farko. Bayan kammala ziyarar, ga abinda ya shaidawa Bilyamimnu Yusuf dangane da ziyarar...

Log in to save or queue this episode.

The skinny

The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.