skinny.

Latest / Bakonmu a Yau

MalamShekarau kan yadda jam'iyyar APC ke shirin yin ganganci makamancin na PDP

Masana siyasar Najeriya na gargadin Jam'iyyar APC da ta ɗauki darasi daga PDP wadda bayan ta kwashe shekaru 16 a karagar mulki ƴan ƙasar suka juya mata baya, a daidai lokacin da take cewa sai ta shekara 60 a karaga. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau, wanda yanzu haka ɗan takarar Sanata ne a jam'iyyar a zaɓen shekarar 2027 game da kalaman wasu ministocin APC cewar rantsuwa kawai suke jira a shekara mai zuwa, kuma ga yadda zantawar su ta gudana a kai.

Log in to save or queue this episode.

The skinny

The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.