
INEC ta maido da sunayen wasu daga cikin ƴan takarar da ta cire daga zaɓen 2027
Hukumar zaɓen Najeriya ta mayar da sunayen wasu ƴan takarar gwamna da kujerun majalisu da ta cire daga zaɓen 2027.
Matakin ya biyo bayan nazari a kan ƙorafe ƙorafen da INEC ɗin ta karɓa daga hannun jam'iyyun siyasa, yayin da taƙi amincewa da wasu. Daga cikin waɗanɗa aka sanya sunayen su har da ɗan takaran gwamnan Kano Abdusalam Gwarzo da na Gombe Isa Ali Pantami.
Kan wannan lamari Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Abdulmajid Lawan Waziri.
The skinny
The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.