skinny.

Latest / Bakonmu a Yau

Aissami Mahamadou kan dalilin Amurka na zuba jari a sashen Uranium ɗin Nijar

Ana ci gaba da ɗiga ayar tambaya a game da dalilan da suka sa Amurka ta amince ta bai wa kamfanin Global Atomic Corporation na ƙasar Canada dala million 414 don gaggauta zuba jarin haƙo makamashin uranium a jamhuriyar Nijar, duk da cewa alaƙa ta yi rauni tsakanin mahukuntan birnin Yamai da na Washington tun bayan kifar da gwamnatin dimokuraɗiyya a ƙarƙashin Mohamed Bazoum.

A game da wannan batu ne Abdoulkarim Ibrahim ya zanta da masani harkar haƙar ma’adinai a ƙasar ta Nijar Aissami Mahamadou Tchiroma, ga kuma zantawarsu.

Ku latsa alamar sauti don sauraron kalamansa.

Log in to save or queue this episode.

The skinny

The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.