
Dr Kabiru Adamu kan ƙara yawan makaman da Najeriya ta sayo daga ƙetare
Wani rahoton hukumar ƙididdiga ta Najeriya NBS ya nuna cewar, yawan makaman da gwamnatin ƙasar ke sayowa daga ƙetare da zummar inganta tsaro a ƙasar ya ƙaru da kaso 104, inda ta kashe Naira biliyan 55 a cikin watanni shidda na farkon wannan shekara, idan aka kwatanta da abinda aka kashe wajen sayen makaman a shekarar bara. Tuni dai masana da sauran ƴan Najeriya suka fara bayyana ra’ayoyi mabanbanta kan rahoton, inda wasu ke yabawa, yayin da wasu ke ganin bai kamata a dogara da ƙasashen ƙetare wajen samar da makamai ba. Kan haka Nura Ado Suleiman ya tattauna da Dakta Kabiru Adamu, shugaban…
The skinny
The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.