skinny.

Latest / Bakonmu a Yau

Dakta Kabiru Musa kan yadda Tinubu ya ƙi tabo batun tsaro yayin jawabinsa na ranar ƴanci

A Najeriya ana cigaba da tataunawa tareda yin tsokaci a game da jawabin da shugaba Bola Tyinubu ya gabatar a ranar tunawa da samun yancin kai, wato 1 ga watan Oktoba, duba da yadda har ya ƙarƙare jawabin nasa bai kawo wani batu da ya shafi matsalar tsaro da ake fuskanta a akasarin sassan ƙasar ba.

Akan haka ne Michael Kuduson ya tattauna da masanin kimiyyar siyasa, Dakta Kabiru Musa Ƴanɗaki na jami’ar Umaru Musa Ƴaradau da ke Katsina a Najeriya, ga yadda tattaunawarsu ta wakana.

Log in to save or queue this episode.

The skinny

The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.