
Muhd Ladan kan dakatar da samar da takardun kuɗin bai ɗaya da BRICS suka yi
Ƙasashe mambobin Ƙungiyar BRICS da suka gudanar da taronsu na shekarar bana a ranakun 12 da kuma 13 ga wannan wata na Satumba, sun yanke shawarar dakatar da shirinsu na samar da takardar kuɗin bai ɗaya, domin kawo ƙarshen amfanin da Dalar Amurka a tsakaninsu.
Domin jin dalilin ɗaukar wannan mataki da kuma sabuwar dabarar da suka runguma, Nura Ado Suleiman ya tattauna da mai magana da yawun ƙungiyar ta BRICS reshen Yammaci da Tsakiyar Africa, Muhd Bashir Ladan.
Latsa alamar sauti don sauraren tattaunawarsu...
The skinny
The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.