skinny.

Latest / Bakonmu a Yau

Farfesa Adam Muhd Abubakar taron shekara-shekara na kasuwar hannayen jari a Najeriya

Yau ake ƙarƙare taron masu ruwa da tsaki kan hada-hadar kasuwar hannayen jari a Najeriya, wanda ya saba gudana a duk shekara.

Taron na bana da ke gudana a birnin Lagos, ya mayar da hankali ne kan yadda za a yi amfani da bunƙasa gami da ƙarfin jarin kasuwar ta hada-hadar hannayen jari, wajen samar da ayyukan yi, da bunƙasa masana’antu da kuma taimaka wa marasa ƙarfi.

Kan wannan Ahmed Abba, ya tattauna da Farfesa Adam Muhd Abubakar, ƙwararre a fannin harkokin banki da hada-hadar kuɗi a bisa tsarin Musulunci.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar hirar.

Log in to save or queue this episode.

The skinny

The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.