skinny.

Latest / Bakonmu a Yau

Shu'aibu Sharafaddeen akan zaɓen tsakiyar wa'adi na Amurka

A wannan Talatar Amurkawa ke kaɗa kuri’a a zaɓen Tsakiyar Wa’adi wanda sakamakonsa ka iya sauya alƙibilar jagorancin majalisar dattawa da ta wakilai da a yanzu haka ke samun rinjayen jam’iyyar Republican ta shugaba Donald Trump.

Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna da Alh. Shu’aibu Sharafaddeen wanda ya shafe kimanin shekaru 20 yana zaune a Amurka, inda yake cewa, zaɓen na tattare da alheri.

Log in to save or queue this episode.

The skinny

The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.