
Alhaji Sa’adu Gulma shugaban ƴan Arewa mazauna Kudancin Najeriya ƴan jam’iyyar APC
Yayin da ƴan siyasa suka fantsama gadan-gadan domin yaƙin neman zaɓe a Najeriya, kusan dukannin jam’iyyu na ci gaba da zawarcin ƴan asalin Arewacin ƙasar da ke zaune a yankin Kudanci saboda muhimmacin ƙuri’unsu. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Alhaji Sa’adu Yusuf Ɗandare Gulma, shugaban ƴan Arewa mazauna jihohin Kudancin Najeriya mabiya jam’iyyar APC mai mulki, domin jin irin rawar da suke takawa a wannan tafiya.
Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawarsu...............
The skinny
The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.