
Ibrahim Salissou kan tura sojojin Aljeriya zuwa Nijar da za a yi
Majalisun dokokin Aljeriya, sun bai wa gwamnati damar tura sojojin ƙasar zuwa Jamhuriyar Nijar, kwanaki uku bayan da ministocin ƙasashen biyu suka rattaba hannu kan yarjejeniyar tsaro a tsakaninsu. Aljeriya da Nijar ƙasashe ne da suka raba iyakar mai tsawon sama da kilomita 900, yayin da ake kallon yankin iyakar a matsayin wanda fatake ke amfani da shi domin gudanar da safara iri-iri.
Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da mai magana da yawun ƙawancen wasu ƙungiyoyin da ke fafutukar ƴantar da nahiyar Afirka FRSA, Ibrahim Salissou, domin jin yadda suke kallon wannan batu na bai wa Aljeriya…
The skinny
The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.