
Dr Kabiru Musa Ƴanɗaki kan shigar da ƴan adawa kwamitin yaƙin neman zaɓen Tinubu
Shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya sake yin kwaskwarima ga kwamitin yaƙin neman zaɓensa, inda a wannan karon aka shigar da wasu gwamnoni da kuma sanatoci na jam’iyyun adawa, lamarin da ke zaman wani sabon abu a siyasar Najeriya.
Wasu daga cikin gwamnonin da aka shigar cikin kwamitin yakin neman zaɓen akwai gwamnan jihar Osun, Anambra, Delta sai kuma ministan Abuja da tsohon sanata Ibrahim Dan Kwambo.
Wasu dai na ganin wannan wani salon gwamnati ne na haɗa kai da ƙananan jam’iyyun adawa don murƙuhse manyan jam’iyyun adawa da ke da karsashi.
Game da wannan Rukayya Abba Kabara ta tattauna da…
The skinny
The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.