
Hamza Idris kan yadda ƴan Jarida a Najeriya da sassan Afrika ke fuskantar barazana
Ƙungiyar Editocin kafafen yaɗa Labaran Najeriya ta koka kan ƙaruwar yadda jami’an tsaro ke cin zarafi da kuma take hakkin da ‘Yan Jarida, matsalolin da ka iya daƙile ‘yancin manema labarai.
Cikin sanarwar da ta fitar bayan ganawa a Kano, ƙungiyar Editocin Najeriyar ta buƙaci kawo ƙarshen yadda ake fakewa da wasu dokoki ciki har da na hukunta laifukan da suka shafi Intanet, wajen yin barazana ga ayyukan jarida, duk da kasancewar fannin ginshiƙi a tsarin Dimokaraɗiya.
Kan wannan, Nura Ado Suleiman ya tattauna da mataimakin shugaban ƙungiyar Editocin kafafen yaɗa labaran mai kula da Arewacin…
The skinny
The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.