
Maniru Nakura kan sassauta haramcin shigo da wasu kayayyaki a Najeriya
A cikin shekaru uku da zuwanta kan karagar mulki, gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta soke wasu daga cikin tsauraran matakan hana shigar da kayayyaki daga ƙetare zuwa cikin Najeriya, da suka haɗa da shinkafa, tufafi da wasu nau’ukan kayan abinci da dai sauransu.
Alhaji Dr Maniru Garba Nakura, shi ne shugaban ƙungiyar ƴan Najeriya mazauna jamhuriyar Benin, ƙasar da wasu ƴankasuwa ke amfani da tashar jiragen ruwanta domin saukewa kafin su shigar da kaya zuwa a Najeriyar, ya bayyana wasu daga irin ƙalubalen da kasuwancin ke fuskanta da kuma sassacin da aka samu ƙarkashin gwamnati Bola Tinubu.
The skinny
The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.