
Isa Sanusi kan yadda Amnesty ke tir da kaiwa ƴan adawa hare-hare a Najeriya
Ƙungiyar Amnesty International ta bayyana matuƙar damuwa game da hare haren da ake kai wa ƴan adawa a Najeriya, musamman ganin abinda ya faru a jihar Kebbi wajen taron jam'iyyar ADC. Rahotanni sun ce an raunata wasu daga cikin magoya bayan jam'iyyar tare da lalata motocin su.
Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Daraktan ƙungiyar a Najeriya, Malam Isa Sanusi, kuma ga yadda zantawar su ta gudana a kai.
The skinny
The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.