skinny.

Latest / Bakonmu a Yau

Kaftin Bakoji kan banbancin kudanci da arewacin Najeriya wajen tunkarar matsalar tsaro

Wata matsala da masana tsaro ke tsokaci a kai a Najeriya, shi ne yadda ake samun banbanci tsakanin jihohin Arewacin ƙasar da na kudanci wurin tunkarar ƙalubalen tsaro a yayin da aka samu ibtila’i na garkuwa da mutane domin karɓar kuɗin fansa ko kuma hare-haren yan ta’adda.

Galibi dai jihohin kudancin Najeriya na matsawa gwamnatin tarayya a duk sanda irin wannan lamari ya faru ta yadda take aikewa da manyan jami’an tsaro cikin gagagwa domin tabbatar da ganin an daƙile matsalar idan ta faru a yankin kudanci, amma a Arewacin kasar har kawo yanzu akwai daruruwan mutane da aka gaza ceto su daga…

Log in to save or queue this episode.

The skinny

The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.