
Alzubair Abubakar akan makomar ƴan takarar sunayensu ba su fito a kundin INEC ba
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta a Najeriya ta ɗauki matsaya ta ƙarshe game da makomar ƴan takarar da ke son a dama da su a zaɓukan gwamnoni a jihohinsu, inda ta tabbatar da cewa waɗanda aka cire daga jerin sunayen da hukumar ta fitar a ranar Asabar da ta gabata sun ciru, muddin su na cikin waɗanda hukuncin kotun ƙoli na watan Satumba ya shafa.
A kan haka Michael Kuduson ya gana da masanin doka a Najeriya Barrista Alzubayr Abubakar, wanda ya ce akwai waɗanda suke iya tsallakewa.
Latsa alamar sauti don sauraron tattaunawar:
The skinny
The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.