
Alhaji Shehu Ashaka kan yadda lamura ke tafiya bayan buga kugen siyasa
A Najeriya, yayin da jama’a ke ci gaba da kokawa dangane da rashin tsaro da kuma tsadar rayuwa, a nasu ɓangare kuwa ƴan siyasa waɗanda ke da alhakin tafiyar da lamurran jama’a da kuma samar da tsaro, sun duƙufa ne ta fannin yaƙin neman zaɓe.
Bashir Ibrahim Idris ya zanta da Alhaji Shehu Ashaka, ɗaya daga cikin dattijai a yankin Arewacin Najeriya, domin jin yadda yake kallon makomar alaƙa tsakanin al’umma da kuma ƴan siyasar ƙasar a daidai lokaci da aka buga kugen siyasa.
Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawarsu...............
The skinny
The skinny isn't ready yet — notes appear once the transcript is processed.